“Kalubale ne ga yan Siyasa da basu daina kamfen da wutar lantarki, ruwa, makarantu da asibitoci ba” Posted on April 8, 2025April 8, 2025 By HIKAYA TV No Comments on “Kalubale ne ga yan Siyasa da basu daina kamfen da wutar lantarki, ruwa, makarantu da asibitoci ba” Tattanawa da tsohon Sakataren Gwamnatin jihar Katsina, Dr, Mustapha Mohammed Inuwa a cikin shirin Dimokuradiyya, tare da wakilinmu Abdulrazak Ahmad Jibia. Shirye-Shirye Tags:Dimokuradiyya, Mustapha Mohammed Inuwa